Shin ko kunsan cewa ana saida hotuna ta internet

 




Wannan da kuke gani sunansa Sultan Al Ghozali, shine wanda yasamu kudi samada $1,000,000+ wato samada Naira Biliyan daya kenan a Naira sanadiyyar hutunansa na Selfie da yayi ta daukawa tsawon shekaru biyar (5 years) a NFT na OpenSea. Shi dai Ghozali yafara daukar Selfie ne na kansa a kullum a shekarar 2017 sannan kenan tsawon shekaru 5 kenan, inda a watan junairu 2022 ya shiga kasuwar NFT da hotunansa Selfie samada 900 sannan ya siyar duka.

Post a Comment

Previous Post Next Post