Nan Da kwana ashirin da hudu za ayi bitcoin halving meka sami game dashi


 Kwanaki 24 suka rage ayi Bitcoin halving na 4 daga cikin jerin halvings guda 20 da za'a yi wa Bitcoin, (4/20).

  ~ Bitcoin halving na 2024 shine na hudu a cikin shekaru 15 da suka wuce, halving da zai zo bayan na 2024 shine na shekarar 2029 idan Allah ya amince.


Bitcoin halving na karshe zai zo ne a shekarar 2140, wato shekaru 116 masu zuwa (idan Allah ya bar duniyar ta kai lokacin).

   ~ Bitcoin halving na farko anyi shi ne a Watan November na shekarar 2012, hakan yasa aka rage abinda Bitcoin miners suke samu daga Bitcoin 50 zuwa 25.


~ Bitcoin halving na karshe da aka yi anyi ne a watan May na shekarar 2020.

  ~ Bitcoin halving na 2024 zai zo a dai dai kusa da gaɓar da za'a fada BTC staking akan CORE Blockchain wanda zai zama building blocks na samar BTCFi (Bitcoin DeFi) a duniyar Blockchain da Crypto currency.


Bitcoin yana amfani da fasahar Proof of Work (PoW) a matsayin Consensus mechanisms akan Blockchain din domin tantancewa da tabbatar da ingancin transactions da Blocks of transactions a irin tsarin da Satoshi Nakamoto yayi masa a 2008 kafin bacewar sa a 2010.


✍️:

Sihaad International Community, SIC.

https://t.me/sihaadsic

Post a Comment

Previous Post Next Post