YADDA ZAKAYI DOWNLOAD NA BASIC COMPUTER BOOK A HARSHEN HAUSA KYAUTA BA TARE DA KA BIYA BA


Zamu baku wannan littafin kyauta In Sha Allah..

Wannan Littafi ne da muka rubuta nida abokina Auwal, littafin yana bayani ne akan Basics na Computer, masu son fara karatun computer yanada muhimmanci ku fahimci basics na computer da kuma sanin menene ita tun daga tushe, wannan littafin da yaren hausa muka rubuta shi kuma yana bayani akan ilimin computer tun daga tushe har zuwa wani mataki.

Zaku sauke littafin a wayarku ta wannan Link din dake kasa..👇

https://bankmusics.wapkiz.com/page-download/8/computer-basics-docx.html

Allah yasa mana Albarka..🙏


Post a Comment

Previous Post Next Post