MTN Users: Yadda Zaka Magance Matsalar Network Issues Especially Yayin Da Browsing Naka Yake Maka Slow
Kamar yadda muka sani kwana 2 nan mun tsinci kanmu a cikin yanayi na matsalar Internet abubuwa basa budewa Yadda Ya kamata
Inaso ne na sanar da ku, wani VPN da zakuyi amfani dashi wajen Yin wasu abubuwan da kuke samun tsaiko wajen Yin sa musanman internet issues.
Amma kafin nan yana da kyau, kusani cewa a wannan lokacin da akwai abubuwan da idan zaka budesa basuson ayi amfani da VPN wajen budesu.. domin kuwa akwai Manhajojin da amfani da VPN Yayin budesa yakan jawa Mutum matsala. kamar irin su, Binance da sauran su idan mutum xai shiga ya tabbatar ya fara kashe VPN din tukuna ba wai ina magane akan wannan VPN din ba kusan duk wani nau'in Free VPN
MUJE GA JADAWALIN ABINDA NAKE MAGANA AKAI
idan kana fuskantar matsalar Internet issue abinda zakayi shine zaka shigw 👇
Ka dauko wannan VPN din mai suna ( X VPN ) ku bude sa, sai ka taba Auto ka maida shi "UDP" saika kunnq sa, in sha Allah zakaji dadin sa. Network na Wayar ka zai komai kamar da very faster.
Allah taimaka
Post a Comment