Yadda Zaka Samu Kyautar Sama Da $13 Kimanin N20,000 Da Kuma Yadda Zaka Cire



Yadda Zaka Samu Kyautar Sama Da $13 Kimanin N20,000 Da Kuma Yadda Zaka Cire


🔵 Kamar Yadda nayi muku Alƙawari Yau zan muku bayani dalla dalla akan Yadda zaka samu Tonk da kuma Yadda zaka maida sa zuwa Naira


Idan har kai sabo ne ga Yadda ake Registration

👇

Basai nayi dogon Rubutu ba idan kana da Telegram Account wannan harkar takace


Dafarko zaka shiga 👇


https://t.me/TONKREFERBOT?start=6119926415

zasu nuna maka wasu Group kayi Join daga nan zasu baka wasu link da zakayi Following din su a Twitter bayan ka gama zaka taba alamar X kasa Twitter username naka saika taba Verify. zaka ga ( 🚀 Launch App) saika taba zasu turama 🔥 Launch App saika taba kansa zai bude a hagun ka zakaga Wallet, saika taba kayi Claim coins da suka baka


zaka iya daukar Refferal Link naka kayi Invites nan da kwana 3 wato 15-03-2024 kowa zaiyi Convert na abinda ya tara xuwa TON ya cire su


Ga Yadda Ake Cirewa 👇


Bayan ka tara Tonk din da yakai 50k zuwa sama zaka shiga Telegram Account dinka saika taba wajen Search ka rubuta " Wallet " za ka ganta Verified one saika taba ka bude ta


Yauwa bayan ka bude ta zaka ga TON saika taba Akwai Wallet Address da zasu baka, bayan nan da kwana3 zasu bude su bada damar Converting na Tonk da ka tara zuwa TON idan ya zama TON ya rigada ya zama Kudi kawai abinda zakayi shine ka turasa zuwa Exchanger kamar irin su Bybit ko Binance saika cire su zuwa Naira.


Allah ya taimaka
 

Post a Comment

Previous Post Next Post