Yadda Zaka Samu Kyautar 48GB A Layin MTN



MTN Users)

Yadda Zaka Samu Kyautar 48GB A Layin MTN


buh this tricks is working for MTN (Beta Talk) Users ga Yadda Zakayi da farko zakayi Dial *123*2*1# zakai Upgrade zuwa °Mtn beta talk° sai kayi Recharge N200 a sim din, sannan ka tabbatar kana tsarin Beta Talk din kafin kayi Recharge Airtime din. Daga nan sai kayi Dial *323*1# in sha Allah zakq ga sun baka 48GB for Free


Allah ya taimaka


@highlight

Kumurya Media. 

Fatima Bintu Shuraim


 

Post a Comment

Previous Post Next Post