Jami ar Al Qur an ta karrama Sheikh ALI ISAH PANTAMI da Karramawar da ba a taba yiwa wani ga a kaf fadin Africa
A cikin malaman Africa (banda africa ta arewa) Professor Isa Ali Pantami CON, shine mutum na farko da jami'ar Qur'an And Islamic Science ta karrama da digirin digirgir na girmamawa a bangaren Tafseerin Qur'an Mai Girma, shine na farko da ya samu wannan karramawa akan Qur'ani Mai Girma a cikin kasashen Africa, ta Yamma, da Kudu, da Tsakiya, da African ta Gabas.
Allah Ya sa Al-Qur'an Mai Girma ya cecemu tareda gaba daya, ranar Kiyama.
إرسال تعليق